22 Janairu 2026 - 17:38
Source: ABNA24
Iran: An Kama Jagororin Tarzoma 54 Da Ƴan Ta'adda 4

An kama manyan masu aikata laifuka 54 da ’yan ta’adda 4 a Kermanshah 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A cewar sanarwar babban ofishin leken asiri na lardin Kermanshah, biyo bayan rahotannin jama’a da karin matakan leken asiri na sojojin Imam Zaman da ba a bayyana sunansu ba, An gano tare da kama manyan masu aikata laifuka 54 da ’yan ta’adda 4 da ke da alaka da gwamnatin Sahayoniya a lardin Kermanshah.

Your Comment

You are replying to: .
captcha